1 Sar 1:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

a yau ne kuma zan cika alkawarin da na yi miki da sunan Ubangiji Allah na Isra'ila, cewa Sulemanu, ɗanki, zai yi mulki a bayana, shi ne zai hau gadon sarautata ya gāje ni, haka kuwa zan yi yau.”

1 Sar 1

1 Sar 1:24-31