1 Sar 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuwa nemi kyakkyawar yarinya a dukan ƙasar Isra'ila. Sai suka sami Abishag a Shunem, suka kawo ta wurin sarki.

1 Sar 1

1 Sar 1:1-8