1 Sam 8:20-22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

20. don mu ma mu zama kamar sauran ƙasashe, mu sami sarki wanda zai sarauce mu, ya shugabance mu zuwa yaƙe-yaƙe.”

21. Sa'ad da Sama'ila ya ji dukan abin da mutanen suka faɗa, sai ya mayar wa Ubangiji.

22. Ubangiji kuwa ya ce wa Sama'ila, “Ka yarda da abin da suka ce, ka naɗa musu sarki.”Sai Sama'ila ya ce wa mutanen Isra'ila, “Kowa ya koma gida.”

1 Sam 8