1 Sam 7:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Sama'ila ya ɗauki dutse ya kafa shi a tsakanin Mizfa da Shen, ya sa masa suna, Ebenezer, wato “Har wa yau Ubangiji yana taimakonmu.”

1 Sam 7

1 Sam 7:2-17