1 Sam 6:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don me za ku taurare zukatanku kamar yadda Masarawa da Fir'auna suka taurare zukatansu? Sai da Allah ya wahalshe su tukuna kafin su sallami Isra'ilawa su tafi.

1 Sam 6

1 Sam 6:4-10