1 Sam 6:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Keken shanun kuwa ya shiga gonar Joshuwa mutumin Bet-shemesh, ya tsaya a wurin, kusa da wani babban dutse. Mutanen suka faskare keken shanun, suka yanka shanun suka ƙone su hadaya ga Ubangiji.

1 Sam 6

1 Sam 6:12-15