1 Sam 4:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Eli ya ji kukan, sai ya tambaya ya ce, “Me ake wa kuka?” Mutumin kuwa ya gaggauta zuwa wurin Eli ya faɗa masa.

1 Sam 4

1 Sam 4:12-22