1 Sam 30:9-10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda da mutanensa ɗari shida suka tashi, suka kama hanya, suka kai rafin Besor inda suka bar mutum metan waɗanda suka kāsa. Amma Dawuda da mutum ɗari huɗu suka ci gaba da bin mutanen.

1 Sam 30

1 Sam 30:1-15