1 Sam 30:27-31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

27. Kyautar domin waɗanda suke a Betel, da Ramot ta Negeb, da Yattir,

28. da Arower, da Sifmot, da Eshtemowa,

29. da Rakal, da garuruwa na Yerameyeliyawa, da garuruwa na Ƙan'aniyawa,

30. da Horma, da Ashan, da Atak,

31. da Hebron, da dukan wuraren da Dawuda da mutanensa suka taɓa tafiya.

1 Sam 30