1 Sam 30:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Dawuda ya komo Ziklag, sai ya aika wa abokansa, dattawan Yahuza, da rabo daga cikin ganimar, ya ce, “Ga kyauta dominku, daga cikin ganimar maƙiyan Ubangiji.”

1 Sam 30

1 Sam 30:22-31