1 Sam 30:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Dawuda ya ce, “'Yan'uwana, ba za ku yi haka da abin da Ubangiji ya ba mu ba. Ubangiji ya kiyaye mu, ya kuma ba da maharan da suka washe mu a hannunmu.

1 Sam 30

1 Sam 30:15-31