1 Sam 30:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kai Dawuda a wurinsu, sai ga su nan a baje ko'ina a ƙasar, suna ci, suna sha, suna rawa, saboda ganima mai yawa da suka kwashe daga ƙasar Filistiyawa da ƙasar Yahuza.

1 Sam 30

1 Sam 30:6-17