1 Sam 26:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abin da ka yi ba shi da kyau. Ka isa a kashe ka, da yake ba ka lura da mai girma ba, wanda Ubangiji ya keɓe. Ka duba, ina mashin sarki da butar ruwan da yake wajen kansa suke?”

1 Sam 26

1 Sam 26:13-18