1 Sam 25:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ta yi hanzari ta hau jaki, ta ɗauki kuyanginta, su biyar, ta tafi tare da manzannin Dawuda, ta zama matarsa.

1 Sam 25

1 Sam 25:34-44