Dawuda kuwa ya yi wa Saul alkawari.Sa'an nan Saul ya koma gida, amma Dawuda da mutanensa suka koma wurin ɓuya.