1 Sam 23:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka faɗa wa Saul Dawuda ya zo Kaila. Sai ya ce, “Madalla, Allah ya bashe shi a hannuna, gama ya kulle kansa, da yake ya shiga garin da yake da ƙofofin da akan kulle da sandunan ƙarfe.”

1 Sam 23

1 Sam 23:5-17