1 Sam 23:28-29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

28. Saul kuwa ya koma daga bin Dawuda, ya tafi, ya yi yaƙi da Filistiyawa, domin haka aka riƙa kiran wurin, Sela-hammalekot, wato dutsen tserewa.

29. Dawuda kuwa ya tashi daga can, ya tafi jejin En-gedi inda ya ɓuya.

1 Sam 23