1 Sam 22:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya bar iyayensa a wurin Sarkin Mowab, suka zauna a wurinsa duk lokacin da Dawuda yake ta ɓuya a kogwannin duwatsu.

1 Sam 22

1 Sam 22:1-9