1 Sam 17:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji wanda ya cece ni daga dāgin zaki da na beyar, zai cece ni daga hannun wannan Bafiliste.”Sa'an nan Saul ya ce wa Dawuda, “Tafi, Ubangiji ya taimake ka.”

1 Sam 17

1 Sam 17:36-42