1 Sam 17:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da waɗansu suka ji maganar da Dawuda ya yi, sai suka faɗa wa Saul. Shi kuwa ya aika a kira Dawuda.

1 Sam 17

1 Sam 17:23-33