1 Sam 17:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Manyan 'ya'yansa maza uku sun tafi yaƙi tare da Saul. Sunan babban ɗan, Eliyab, na biye da shi kuma, Abinadab, na ukun kuwa Shimeya.

1 Sam 17

1 Sam 17:8-15