1 Sam 14:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka yi warwason ganima, suka kwashe tumaki, da shanu, da maruƙa, suka yanyanka su, suka ci naman ɗanye.

1 Sam 14

1 Sam 14:22-40