1 Kor 9:25-27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

25. Duk masu wasan gasa, sukan hori kansu ta kowane hali. Su kam, suna yin haka ne, don su sami lada mai lalacewa, mu kuwa marar lalacewa.

26. To, ni ba gudu nake yi ba wurin zuwa ba, dambena kuwa ba naushin iska nake yi ba.

27. Amma ina azabta jikina ne, don in bautar da shi, kada bayan da na yi wa waÉ—ansu wa'azi, ni da kaina a yar da ni.

1 Kor 9