1 Kor 9:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina kuma hakkina? To, ga shi. A duk lokacin da nake yin bishara, sona in yi ta a kyauta, kada in ƙurashe halaliyata a game da bishara.

1 Kor 9

1 Kor 9:10-26