1 Kor 7:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Matar kuwa ba ta da iko da jikinta, sai dai mijin, haka kuma mijin ba shi da iko da jikinsa, sai dai matar.

1 Kor 7

1 Kor 7:2-11