1 Kor 16:22-24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

22. Duk wanda ba ya ƙaunar Ubangiji yă zama la'ananne. Ubangijinmu fa yana zuwa!

23. Alherin Ubangijinmu Yesu yă tabbata a gare ku.

24. Ina gaishe ku duka, gaisuwar ƙauna, albarkar Almasihu Yesu.

1 Kor 16