1 Kor 15:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don ba dukan tsoka ce iri ɗaya ba, mutane da irin tasu, dabbobi ma da irin tasu, tsuntsaye da irin tasu, kifaye kuma da irin tasu.

1 Kor 15

1 Kor 15:29-40