1 Kor 15:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

wadda kuma ake cetonku da ita, muddin kun riƙe maganar da na sanar da ku da kyau, in ba sama sama ne kuka gaskata ba.

1 Kor 15

1 Kor 15:1-3