1 Kor 14:39-40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

39. Saboda haka, 'yan'uwa, sai ku himmantu ga samun baiwar yin annabci, kada kuma ku hana yin magana da waɗansu harsuna.

40. Sai dai a yi kome ta hanyar da ta dace, a shirye kuma.

1 Kor 14