1 Bit 5:13-14 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ita da take a Babila, wadda ita ma zaɓaɓɓiya ce, ta aiko muku da gaisuwa. Haka kuma, ɗana, Markus. Ku gai da juna