1 Bit 4:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma, muddin kuna tarayya da Almasihu a wajen shan wuyarsa, sai ku yi farin ciki, domin sa'ad da aka bayyana ɗaukakarsa, ku yi farin ciki da murna matuƙa.

1 Bit 4

1 Bit 4:3-16