1 Bit 3:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku rama mugunta da mugunta, ko zagi da zagi, a maimakon haka, sai ku sa albarka. Domin a kan haka ne musamman aka kira ku, ku kuma gaji albarka.

1 Bit 3

1 Bit 3:5-11