1 Bit 1:24-25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

24. Domin“Duk ɗan adam kamar ciyawa yake,Duk darajarsa kamar furen ciyawa take,Ciyawar takan bushe, furen yakan kaɗe,

25. Maganar Ubangiji kuwa dawwamammiya ce,”Ita ce maganar bishara da aka yi muku.

1 Bit 1